Al-FurQan wal huda TV
Al-FurQan wal huda TV
  • Видео 1 784
  • Просмотров 32 730 801

Видео

Hamas sun Fara harba Sabon makami mai linzami mafi hatsari akan Sojojin Isra'ila.
Просмотров 15 тыс.2 часа назад
Hamas sun Fara harba Sabon makami mai linzami mafi hatsari akan Sojojin Isra'ila.
Amurka na neman sabon Guri a afirka bayan Niger ta koreta, da zata gina sansanin soji.
Просмотров 22 тыс.2 часа назад
Amurka na neman sabon Guri a afirka bayan Niger ta koreta, da zata gina sansanin soji.
Fargabar barkewar yaki tsakanin Chana da phillipines bayan harin chana, Amurka tayi allah wadai
Просмотров 16 тыс.4 часа назад
Fargabar barkewar yaki tsakanin Chana da phillipines bayan harin chana, Amurka tayi allah wadai
Matar da tace yunwa ce ta sa take safarar makamai, babban Hafsan soji da gwammna tsokaci kan tsaro
Просмотров 15 тыс.4 часа назад
Matar da tace yunwa ce ta sa take safarar makamai, babban Hafsan soji da gwammna tsokaci kan tsaro
Isra'ila zata sanar da cin nasara kan Hamas,Videon Halaka sojoji, kwanton bauna da tarwatsa tankoki
Просмотров 11 тыс.7 часов назад
Isra'ila zata sanar da cin nasara kan Hamas,Videon Halaka sojoji, kwanton bauna da tarwatsa tankoki
Nasihar da za ta saka abba da sunusi kuka kan rikicin nadin sarautar kano.
Просмотров 13 тыс.9 часов назад
Nasihar da za ta saka abba da sunusi kuka kan rikicin nadin sarautar kano.
Niger zata fara daure yan social media masu laifi, an kama aba khalid, kwace lasisin orano,
Просмотров 27 тыс.9 часов назад
CIKAKKEN BAYANI KAN MAKIRCIN RASHA DA NIGER GA FARANSA NA KORAR KAMFANIN ORANA N DAGA NIGER. ruclips.net/video/pcYa0Mq-Rk8/видео.html
Yan daba sun hana sallar juma'a a kano, zazzafan sakon malam zuwa ga gwamnan kano.
Просмотров 9 тыс.12 часов назад
Yan daba sun hana sallar juma'a a kano, zazzafan sakon malam zuwa ga gwamnan kano.
Dr idris yayi kaca kaca da abba da kwankwaso da sunusi kan nadin sarautar kano, ya jinjinawa ganduje
Просмотров 13 тыс.12 часов назад
Dr idris yayi kaca kaca da abba da kwankwaso da sunusi kan nadin sarautar kano, ya jinjinawa ganduje
duk wanda yake tunanin zamu iya kawar da Hamas yayi kuskure inji Sojojin Isra'ila Videon nasarori
Просмотров 18 тыс.12 часов назад
duk wanda yake tunanin zamu iya kawar da Hamas yayi kuskure inji Sojojin Isra'ila Videon nasarori
Rikicin zargin garkuwa da mutane da kwace filaye tsakanin sarkin hausawa da wani.
Просмотров 6 тыс.14 часов назад
Rikicin zargin garkuwa da mutane da kwace filaye tsakanin sarkin hausawa da wani.
Hibullah sun saki videon Leken asirin tsaron isra'ila da tattalin arzikinta...
Просмотров 24 тыс.19 часов назад
Hizbullah sun saki wami video yake nuna wasu sassa na arewacin Isra'ila wanda suka dauka ta jirage marasa matuka, da suka yi shawagi suka dawo ba. tare da Isra'ila taci. nasarar ganinsu ba balle ta harbo su.
An yiwa Isra'ila mummunar Banna, hari mafi muni, rushe majalisar Soji ta isra'ila.
Просмотров 19 тыс.21 час назад
An yiwa Isra'ila mummunar Banna, hari mafi muni, rushe majalisar Soji ta isra'ila.
Videon tarwatsa gida da sojoji a ciki, Yaudara ta shigo yarjejeniyar tsagaita wuta.
Просмотров 16 тыс.День назад
Videon tarwatsa gida da sojoji a ciki, Yaudara ta shigo yarjejeniyar tsagaita wuta.
Game da ci gaba da rusau a kano triump , dr idiris Azumin Arfa muke yi ba na ran asabar ba.
Просмотров 5 тыс.День назад
Game da ci gaba da rusau a kano triump , dr idiris Azumin Arfa muke yi ba na ran asabar ba.
Ba daga allah bane, shugabanni ne suka jefa mu a bala'i rikicin kwanwaso da ganduje.
Просмотров 7 тыс.День назад
Ba daga allah bane, shugabanni ne suka jefa mu a bala'i rikicin kwanwaso da ganduje.
Videon abin kunyar yan film, kannywood da hollywood, Hadiza gabon ta kyauta. sheikh barr. ishaq
Просмотров 21 тыс.День назад
Videon abin kunyar yan film, kannywood da hollywood, Hadiza gabon ta kyauta. sheikh barr. ishaq
Zargin Rasha na daukar yan nigeria hayar yaki a ukraine, Iran da rasha dakatar da hadin gwiwa.
Просмотров 16 тыс.14 дней назад
Zargin Rasha na daukar yan nigeria hayar yaki a ukraine, Iran da rasha dakatar da hadin gwiwa.
Majalisar dinkin duniya ta amince a dakatar da yakin gaza, Videon halaka sojoji da tarwatsa tankoki.
Просмотров 20 тыс.14 дней назад
Majalisar dinkin duniya ta amince a dakatar da yakin gaza, Videon halaka sojoji da tarwatsa tankoki.
An bankado Cinikin sirri na makamai masu linzami da uranium tsakanin niger da Iran, rikicin turji
Просмотров 46 тыс.14 дней назад
An bankado Cinikin sirri na makamai masu linzami da uranium tsakanin niger da Iran, rikicin turji
Isra'ila taki yarda ta binne sojan da ya kashe kansa saboda tsoron hamas, gantz yayi murabus
Просмотров 14 тыс.14 дней назад
Isra'ila taki yarda ta binne sojan da ya kashe kansa saboda tsoron hamas, gantz yayi murabus
Nasarorin dakarun falasdinawa a yakin yau, Minstan yakin Isra'ila zaiyi murabus ya tona asiri.
Просмотров 10 тыс.14 дней назад
Nasarorin dakarun falasdinawa a yakin yau, Minstan yakin Isra'ila zaiyi murabus ya tona asiri.
An Kashe sama da mutum 200 da raunata 400 a gaza, tare da kubutar da fursina hudu.
Просмотров 12 тыс.14 дней назад
An Kashe sama da mutum 200 da raunata 400 a gaza, tare da kubutar da fursina hudu.
Niger ta sake yiwa faransa bulala, Rasha zata kwace kadarorin faransa dake niger na hakar uranium.
Просмотров 46 тыс.14 дней назад
Niger ta sake yiwa faransa bulala, Rasha zata kwace kadarorin faransa dake niger na hakar uranium.
a yau an Kashe sojojin Isra'ila masu yawa, Isra'ila ta huce akan makarantar yan gudun hijira.
Просмотров 12 тыс.14 дней назад
a yau an Kashe sojojin Isra'ila masu yawa, Isra'ila ta huce akan makarantar yan gudun hijira.
Rikici tsakanin spain da Isra'ila aian gaza, Hisbullah, sun bankawa isra'ila wuta, nigeria.
Просмотров 16 тыс.21 день назад
Rikici tsakanin spain da Isra'ila aian gaza, Hisbullah, sun bankawa isra'ila wuta, nigeria.
Nazari kan amaryar data guntule azzakarin mijinta a kaduna yana bacci, cigiya ta manta garinsu..
Просмотров 12 тыс.21 день назад
Nazari kan amaryar data guntule azzakarin mijinta a kaduna yana bacci, cigiya ta manta garinsu..
Rikicin yajin aiki a nigeria, An haramtawa ma'aikatan gwamnati kasuwanci da sana'a doka
Просмотров 11 тыс.21 день назад
Rikicin yajin aiki a nigeria, An haramtawa ma'aikatan gwamnati kasuwanci da sana'a doka
Shari'ar rikicin masarautar kano, halin da ake ciki na yajin aikin Hukumar kwadago, Nazari da sharhi
Просмотров 9 тыс.21 день назад
Shari'ar rikicin masarautar kano, halin da ake ciki na yajin aikin Hukumar kwadago, Nazari da sharhi

Комментарии

  • @AdamAAudiusoumn
    @AdamAAudiusoumn 9 минут назад

    GA nageria 🇳🇬

  • @Sadiyamk
    @Sadiyamk 6 часов назад

    Yan boko da yan siyasa da kuma masu Muslim Muslim ticket ko

  • @rabiuabbas983
    @rabiuabbas983 7 часов назад

    😅

  • @saidoumamanyahaya4192
    @saidoumamanyahaya4192 8 часов назад

    Gaskiya ne allah yasa mudaci amin suma amin

  • @AbubakarUmar-k4b
    @AbubakarUmar-k4b 8 часов назад

    Dan Allah asani a groups Ina sanko

  • @user-sz4dh1kf9n
    @user-sz4dh1kf9n 8 часов назад

    Shekara goma sai yanzu zai neman hakin su no sense

  • @user-wr7oi9rz6w
    @user-wr7oi9rz6w 9 часов назад

    Assalamualey kum barkammu dayau dafan kuma kuna lafiya

  • @YusifZakariyya
    @YusifZakariyya 9 часов назад

    Fatan alkahri malam Allah yasakamaka dagidan AL jannah

  • @DogoBadar
    @DogoBadar 10 часов назад

    👍👍👍👏👏👏👏✌️✌️✌️✌️

  • @bachirbachir-tu8fbNiger
    @bachirbachir-tu8fbNiger 10 часов назад

    ما شاء الله 💞

  • @AdamuUmar-b4l
    @AdamuUmar-b4l 11 часов назад

    Dan Allah ya za ayi nashiga group ku dan Allah

  • @Yusuf-oz6he
    @Yusuf-oz6he 11 часов назад

    Hmmmmm malam kenan ai kun hana zanga zanga ko 😢😢😢😢😢

  • @MurtalaMuhammad-vn4qm
    @MurtalaMuhammad-vn4qm 13 часов назад

    Lokacin da malaman suke tallata Su menene busu fadaba , Amman yanzu da suka samu a masifa wayafuto yayi Magana a cikin su

  • @HadizaMamaneGarbaHMG
    @HadizaMamaneGarbaHMG 13 часов назад

    Madallah allah kharamasu fasaha da cigaba hamas❤

  • @NoryNory-vd3fl
    @NoryNory-vd3fl 13 часов назад

    👍

  • @user-pj7hw8vi4q
    @user-pj7hw8vi4q 13 часов назад

  • @abduleabdulmaman4742
    @abduleabdulmaman4742 14 часов назад

    Gaskiya ne ❤ malam Allah kyau ta 🇳🇪

  • @yusufadam674
    @yusufadam674 14 часов назад

    Da yan boko da yan siyasa da malamai da yan kasuwa Ko wanne bangare yanada matsala abun saidai innalillahi wa inna ilaihi raji'un😊😢😢

  • @Mahmoudmadayana
    @Mahmoudmadayana 14 часов назад

    Barka

  • @ibniabdullah
    @ibniabdullah 14 часов назад

    Dan Allah Dan annabi a taimaka asani cikin group

  • @user-op8ms2fy9n
    @user-op8ms2fy9n 14 часов назад

    Talakawan Nigeria sune suka lalace

  • @mahamadboube6470
    @mahamadboube6470 14 часов назад

    Alhamdoulillahi da wannan makami❤

  • @umarbafeto4834
    @umarbafeto4834 15 часов назад

    Allah sarki harnaji ina kaunar mutane Niger Allah ya kareku daga makiyanku one love from Nigeria 🇳🇬

  • @aliyuadam9849
    @aliyuadam9849 15 часов назад

    DUKA BANGARORIN BIYU😢

  • @wlkmwlkm6921
    @wlkmwlkm6921 15 часов назад

    😢😢😢

  • @user-qt3pl1cj7q
    @user-qt3pl1cj7q 15 часов назад

    SBD malamai su allah ya mallakama Al.umma duk abinda suka fada ana yarda SBD ana musu kallon jakadun allah

  • @auwalmuhammad9414
    @auwalmuhammad9414 15 часов назад

    Mallamai Nadaga Cikin Wadanda Na Chucemu

  • @fact4420
    @fact4420 15 часов назад

    Watching from saudi Arabia ❤❤❤

  • @ibrahimmasta-hs2hc
    @ibrahimmasta-hs2hc 16 часов назад

    gaskiyani walahi malaman izala biyu ayanzuo sunfi tonibuo laifi ga in nijiriya musama wadanda soka tallata musolim mosolim tikit

    • @ibsnomaa
      @ibsnomaa 12 часов назад

      Bari in fade su, Da Jingir da Bin Usman. Allah ya saka mana garesu. Wallahi nidai ban yafe ba

  • @nasirabdullahi9859
    @nasirabdullahi9859 16 часов назад

    😢

  • @gamboharou9400
    @gamboharou9400 16 часов назад

    Wa'alaikum salam

  • @gamboharou9400
    @gamboharou9400 16 часов назад

    Sallallahu alaihi wasallama

  • @gamboharou9400
    @gamboharou9400 16 часов назад

    Subahanahu wa ta'ala

  • @alkassoumubenali5535
    @alkassoumubenali5535 17 часов назад

    Masha Allah Allah mu godema kuma Allah yaƙar ma dakarun hamas imani da zajircewa akan fagen fama alhamdulillah.....🫶?

  • @oumaroumahamantaher3294
    @oumaroumahamantaher3294 19 часов назад

    Mou gaskia bamou jin dadi souna Kai farmaki saura nagudu munfi da son su rika kachewa duka

  • @SulemaneAbdula
    @SulemaneAbdula 19 часов назад

    Mata. Fulani

  • @maazoukazza-yz9mt
    @maazoukazza-yz9mt 19 часов назад

    Su tahi duk gidan uban da zasu mu dai yan Niger sai mu ce alhamdu lillah

  • @Abdul_majid548
    @Abdul_majid548 19 часов назад

    Sun dai rantse sai sun hana mu zaman lafiya lahaula walakuwati

  • @HassaneAdamou-ih8oo
    @HassaneAdamou-ih8oo 19 часов назад

    Munanan ga Allah shine Abin do garon mu

  • @sanidanmamazxzdsani5662
    @sanidanmamazxzdsani5662 19 часов назад

    الحمد لله

  • @ChafaiRassata
    @ChafaiRassata 20 часов назад

    ❤❤❤❤🇯🇴💪💪💪💪🤲🤲🤲☝️

  • @SAaduAliyu-zg7mh
    @SAaduAliyu-zg7mh 21 час назад

    Ya rabbi alfamar mazon allah sallahu alehi wassalam Allah ka daukake musullinci da musulmi ya rabbi alfamar mazon allah sallahu alehi wassalam 🤲

  • @AboubacarademouAdemou
    @AboubacarademouAdemou 21 час назад

    مشاءالله الحمد لله ❤❤

  • @muawiyyahabibu2602
    @muawiyyahabibu2602 22 часа назад

    Alhamdulillah Alhamdulillah Alhamdulillah

  • @user-eb8ry7ue6p
    @user-eb8ry7ue6p 22 часа назад

    Mash allh

  • @AminuSani-my6ju
    @AminuSani-my6ju 23 часа назад

    Alhamdulillahi Masha Allah

  • @AminuSani-my6ju
    @AminuSani-my6ju 23 часа назад

    Alhamdulillahi Masha Allah

  • @abbaqjkxkrimandi3160
    @abbaqjkxkrimandi3160 23 часа назад

    😂😂😂😂😂😂

  • @AbdallahWanzam-gs1zh
    @AbdallahWanzam-gs1zh 23 часа назад

    Kouma Yan Nigeria muna muku addu,a àllah yasa kuhad kanku kudaina rikicin akidu da dariQu saboda ayanzu shine babban Qalubalan dayake maidaku baya

  • @Mahmoudmadayana
    @Mahmoudmadayana День назад

    Barka